Application description
Adhkar Hausa on PCAdhkar Hausa, coming from the developer Daawa Foundation, is running on Android systerm in the past. No more eyeing the battery or frustrating calls at the wrong time any more.Just enjoy Adhkar Hausa PC on the large screen for free!Adhkar Hausa IntroductionWannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga  Alƙur'ani da sunna, waɗanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaƙa da zikiri.*Abubuwan da suke ciki1) Zikirin safiya da maraice 2) Zikirin da ake yi a cikin salla3) Zikirin bayan an yi sallama daga salla4) Falaloli5) Littafin Hisnul Muslim6) Mas'aloli game da zikiri:  - ladubban yin addu'a   - Lokuta da halaye da kuma yanayin da aka fi amsa addu'a a cikin su   - Amfanin ambaton Allah  - Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addu'a   - Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki Da sauran su. * Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (features)1) Arabic tare da fassara2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba 3) Nemo addu'a cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar4) Kalar screen mara haske domin kariyar ido5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar Da sauran su. * In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasa wannan manhajar lokaci zuwa lokaci. * Domin yin tarayya a cikin wannan aikin don samun lada, ka tura wannan manhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai* Za a iya tuntuɓar mu ta Gmail ga mai buƙatar wani abu: contactdwforg@gmail.com
Read more Read less
Developer Company
Other Details

Other Tags: Education

Technical Specs

System Requirement: OS: Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit, GPU: GTX 1050, CPU: i3-8300, Memory: 8GB RAM, Storage: 1GB available space

Loading...
Latest updates